KAMDOA
Kamfanin Doka Ayau
Harshe
HANGEN NESA

Our Vision

Gina al'umma mai wadata, ilimi, zaman lafiya da dogaro da kai ga tsararraki masu zuwa.

Kyakkyawan Hangen Nesan Kungiya

Zama abin koyi wajen daukaka, wadata da hadin kai a garin Kamfanin Doka

Our Vision

"To be a leading community association in Northern Nigeria, recognized for our commitment to education (ILIMI), health (LAFIYA), moral development (TARBIYYA), and community progress (CI GABAN AL'UMMA)."

Excellence

Striving for the highest standards in everything we do.

Growth

Continuously developing and expanding our impact.

Impact

Making a meaningful difference in our communities.

2026 - 2030
Ilimi Mai Inganci ga Kowa

Tabbatar cewa kowane yaro da matashi a Kamfanin Doka ya sami ingantaccen ilimi na zamani da na addini.

Ingantacciyar Rayuwa
Samar da Ayyuka da Dogaro da Kai

Habaka harkar noma, kasuwanci, da sana'o'in hannu domin matasa su dogara da kawunansu.

Zaman Lafiya
Tsaro da Hadin Kai

Gina al'umma mai dorewa da hadin kai tare da tabbatar da kwanciyar hankalin kowa.